7 Faburairu 2018 - 13:20
An Gudanar Da Zana'idar Sheikh Qasim Sokoto A Yau

A yau Laraba 07/02/2018 ce a ka gudanar da Jana'izar Shaikh Qasim Umar Sokoto a wanda ya samu halarta 'yan uwa maza da mata daga sassa daban daban na kasar an dai gudanar da zana'izar ce a babban Masallacin Abubakar na uku dake garin Sokoto. Sheikh Sale Lazare Niger ne ya jagoranci Sallah zana'izar. idan ba a manta ba Shehun malamin ya rasa ran sa ne sakamakon harbin da jami'an tsaro suka yi masa a lokacin gudanar da wata zanga zanga lumana ta neman a saki Sheikh Ibrahim Zak zaky a garin Abuja.

Sokoto

Sokoto

Sokoto